Hanyoyin Mallake Miji MP3 Apk Download for Android

Hanyoyin Mallake Miji MP3 Apk Download for Android

Hanyoyin Mallake Miji MP3 Apk Download Download for Android 

Hanyoyin Mallake Miji MP3

ASSALAMUALAIKUM MALAM INASON NA MALLAKE MIJI NA BA TARE DA NAJE GIDAN BOKA BA KO NAYI SHIRKA .....YAYA ZANYI...?


AMSA

1-Ki saurari wannan audio maras tsayi wanda sheikh Albani Zaria yayi bayanin hanyoyin da ake mallake mazaje batare da an kai ruwa rana ba.

2-Kiyi kokarin kwatanta abinda kika fahimta

3-Karki manta da addu'a a koda yaushe

4-Shi mijin kine kuma uban ya'yanki idan kika asirce shi ya lalace Hakika kin
a) Rasa gwanin ki
b)Uban yayan ki kuma wanda aljannar ki tana tare dashi
c)Kuma idan yayi wani aikin sabon Allah sanadin wannan abu to tabbas kan ku zunubin zai dawo.

5-Rayuwa bata da tabbas.....but kiyi kokari ki iya kwalliya....Kukuma MAZAJE KURIQA GODEMA MATAYENKU MANA....KU RIQA YABA MUSU KU TAUSAYA MUSU

PLEASESHARE IT WITH OTHERS
---------------------------------------------------------
Cartegory : Education App
Last Updated : 09 July, 2018
Current Version : 1.0
Requirements : 4.0+
Developer : motiveapps
DOWNLOAD APK (12.1MB) 

No comments: