Hausa Comedy TV Apk Download for Android

Hausa Comedy TV Apk Download for Android

Hausa Comedy TV Apk Download for Android 

Rayuwa saida nashadi, domin NISHADI na kawo karshen Damuwa, hawan jini, bacin Rai, kuncin Rayuwa, Rage Radadin want Abu dake damun Dan Adam, da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa...
Saboda haka mu shakata da Videos na Arewa Comedians ma'ana masu Barkwanci a hausa Wanda ke nishadantarwa, fadakarwa gami da ilimantar wa..

Wannan manhaja ta kunshi Comedies Wanda zasu baku NISHADI domin Yana dauke da Comedies na Arewa Comedians Wanda suka hadarda...
1- Bushkiddo Comedy
2- Mc Asubaba Comedy
3- Mc Tagwaye Comedy
4- Bosho Comedy
5- Nura Alejo Comedy
6- Mazaje Ne Comedy
7- Dr. SAMBO Comedy
8- Alkhamees Comedy
9- AzlandBoys Comedy
10- KB Show Comedy
Da sauransu....

Kada ku manta wannan dama ta kallon wadannan Videos na Barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android, da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa Yan uwa da abokan arziki...

Musha Dariya Comedy Hausa Nakune Masu son NISHADI domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa, mungode...
---------------------------------------------------------
Cartegory : Entertaiment App
Last Updated : 02 July, 2018
Current Version : 1.0
Requirements : 4.0+
Developer : Abrahamjr
DOWNLOAD APK (4.8MB) 

No comments: