Kundin Tarihi Sheikh Aminu Daurawa mp3 offline Apk

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Daurawa mp3 offline Apk

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Daurawa mp3 offline Apk
Wannan application yana dauke da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah ,
rayuwar manzo Allah da ahlin gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen kafa addinin Allah,yake-yaken da manzon allah yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk sati a kuma ake watsa shi a gidajen radio daban-daban. shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa lectures da kuma nasihu by Sheikh ibrahim aminu daurawa duk a cikin wannan manhaja idan akayi duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe,matsalolin aure by Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
---------------------------------------------------------
Category : Music and Audio App
Last Updated :  21 March, 2019
Current Version : 2.0
Requirements : 4.1+
Developer : AdamsDUT
DOWNLOAD APK FILE  (33.2MB) 

No comments: