Sheikh Albani Zaria Lectures mp3 Apk Download for Android

Sheikh Albani Zaria Lectures mp3 Apk Download for Android

Sheikh Albani Zaria Lectures mp3 Apk Download for Android
Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
A cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani su waye suka kashe malam jafar mahmud adam
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani hadisin kogo
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani audio polio
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani lokaci 3

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh aminu ibrahim daurawa,sheikh ahmad sulaiman,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe, sheikh hafiz yahuza bauchi da dai sauran su.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to a taimaka ayi sharing din su da sauran yan uwa musulmai su ma su samu su amfana. kuma kada a manta ayi rating application din Sheikh Albani Zaria Audio mp3.
---------------------------------------------------------
Category : Music and Audio App
Last Updated :  22 March, 2019
Current Version : 2.1
Requirements : 4.1+
Developer : AdamsDUT
DOWNLOAD APK FILE  (58.9MB) 

No comments: