Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Apk Download for Android

Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Apk Download for Android


Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Apk Download for Android

GABATARWAR MAI FASSARA. 
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mabuwayi, tsarkkaken sarki. Tsira da aminci su tabbata ga fiyyayyan halitta Annabin karshe Annabi Muhammad SAW, da alayensa da sahabban da kuma wadanda suka bi su da kyautatawa har ranar sakamako. 
Wannan littafin mai suna Fikhul Muyyasar ya kunshi ibada da mua’amala a shari’ar musulunci ta hanya mai sauki. Ya fara tun daga tsarki har zuwa zamantakewa tsakanin al’ummah. Allah ya sa wa wannan aiki albarka, ya kuma sa iklasi a ciki, amin. 
Ibrahim Abdullahi. 
Minna, Nigeria. 

GABATARWA MAWALLAFI. 
Matsayin fikhu da girmansa a cikin zukatan musulmi. 
Muhammancin matsayin fikhu. 
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah shi kadai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin da babu wani Annabi bayan shi, lalle yana daga cikin zance mai amfani mu kara tabbatar da cewa ilimin fikhu yana daga cikin mafi matsayin ilimomi addinin musulunci, da haka ne za mu gane cewa fikhu tushe ne da ya kasance musulmi yake auna aikin shi da shi, game da abin da aka halasta ko aka haramta, ingantacce ko batacce, kuma musulmai gaba daya suna kwadayi wajan neman sani halas da haram, ingantacce ya shafi alakar su da Allah ko bauta masa, na kusa ko na nesa, makiyi ko aboki, shugaba ko wanda ake shugabanta, musulmi ko wanda ba musulmi 

tare kuma da sadar da shi akan abin mamaki da haskaka sai ya bata musu rayuwa, kuma ya sanya musu mishikiloli kuma da kwadayi don amfani da wannan ilimin ba tare da an yi ba, watsi da shi ba domin shi ne ilimin mai girma ba, sai don karfin ginshikin shi da kuma hukunce-hukuncen da ya ginu akai, wanda ba ya gushewa akan tubalin shi daram a tsawo lokaci mai tsawa. 
Hakika Allah madaukakin sarki ya yi umurni game da wannan al’umma da su inganta fannin sa kuma su karantar da yadda za’a yi amfani da shi a karance da kuma a aikace. 

Sai muka ga mafi yawan kungiyoyin musulunci suna ta kokarin komawa zuwa ga Shari’ar Allah, har ya zo ya kasance babu wata kungiya da zata yi amfani da wani tsari sai dai ‘yan kadan wadanda suke ganin rayuwarta hade yake da rayuwarsa, kuma karuwar arzikinta hade ya da wanzuwarsa. Amma dai 

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
---------------------------------------------------------
Category : Lifestyle App
Last Updated :  17 July, 2019
Current Version : 2.1
Requirements : 4.1+
Developer : Best free Apps 2019

No comments: