Full Arba'una Hadith Hausa MP3 Apk Download for Android

Full Arba'una Hadith Hausa MP3 Apk Download for Android


Full Arba'una Hadith Hausa MP3 Apk Download for Android

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan application ne domin kawo muku kammalallen karatun fassarar littafin Arba'una Hadith An Nawawi tare da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.

Akwai sauran manhajjoji da suka kawo muku karatun Arbauna Hadeeth tare da malam Jaafar kuma basa bukatar data domin suyi aiki sai dai sunyi nauyi sosai kuma karar sautin dake ciki bashi da karfi sosai. Wannan shine yasa muka kawo muku wannan sabuwar manhajja don sake kawo muku kammalallen karatun arbauna hadis na sheikh jafar a waje daya mai kyakkyawan karar sauti.

Bayan Arbaun Hadith sheik jafar, akwai sauran karatuttuka kamarsu:

Siffatus Salatin Nabiyyi
Bulughul Maram malam Jafar
Riyadus Salihin
Umdatul ahkam
Kitab Tauhid da dai sauransu. 

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa musulmai. Allah ya karba mana gaba daya.

Idan kun sami wani kuskure ko kuna son bayar da wata shawara game da wannan manhajja ko wata manhajja daban, to zaku iya aiko da sako na kai tsaye tayin amfani da email din developer.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
---------------------------------------------------------
Category : Music and Audio App
Last Updated :  17 July, 2019
Current Version : 3
Requirements : 4.1+
Developer : KareemTKB

No comments: