Littafin Jiki Magayi - Cikakken Labari Apk Download for Android

Littafin Jiki Magayi - Cikakken Labari Apk Download for Android

Littafin Jiki Magayi - Cikakken Labari Apk Download for Android
Manhajjar Hausa domin kawo muku littafin Jiki Magayi wallafar John Tafida Umaru Zaria da Rupert East. Ga masu neman littafin Jiki Magayi pdf toh ga dama ta samu.

A cikin wannan manhajja zaku samu labarai kamar haka:

☆ JIKI MAGAYI

☆ BAI HAIHU BA

☆ YA YI MAFARKI

☆ YANA SHAKKAR BAYANIN

☆ YARINYA DA WANDA TA KE SO

☆ YA SA A KIRA TA

☆ RAN SAURAYINTA YA BACI

☆ MATA, HALINKU NA DA WUYA

☆ YARINYA TA SHA ALWASHI

☆ AN JUYE ZUCIYARTA

☆ YA HADA MAGANI

☆ SUN SADU A SORO NA UKU

☆ HAR YANZU INA KAUNARSA

☆ KINA SONA?

☆ NA SAN HAKA

☆ SAURAYI YA DAMU

☆ SAI NA RAMA

☆ MAGANA BIYU

☆ KANA SO KA KASHE TA NE?

☆ AN YI JAYAYYA

☆ SAURAYI YA SHIGA DUNIYA

☆ZAN WARWARE MAKA ZARENA DA ABAWATA

☆ ZAI YIWU, AMMA DA WUYA !

☆ YA BAI WA SAURAYI LAYA

☆ BA A SAN SHI BA

☆ ABUBAKAR YA YI SA'A

☆ YA FITO DA LAYA

☆ KARON KALGO

☆ SAI WANDA ALLAH YA NUFA

☆ ZAINABU TA SAMI CIKI

☆ AN YI WA YARO BANTE

☆ NEMAN DAWAN RUKUKI

☆ ZA NI SANGA NE

☆ YA GA 'YAM FASHI

☆ SUN YI MASA FASHI

☆ SUN TAIMAKE SHI

☆ YA KWANA A KASUWA AN KAMA SHI

☆ YA TARA GUZURI

☆ YA JE GIDAN MAHARBI

☆ KADAN KE NAN !

☆ YA CI GABA

☆ GANI NA UKU KE NAN

☆ WANE KARAMBANI YA KAWO KA ?

☆ YA SAMI ABOKAN TAFIYA

☆ ZAN DAUKI FANSA

☆ YA BA SHI MAGANIN

☆ YA SAKE KOMOWA GIDA

☆ YA YI AIKI DA MAGANIN

☆ YARO YA FARA SHIRIRITA

☆ UBAN YANA MAMAKI

☆ SATA KAMAR BERA

☆ BAN GUDO BA

☆ ALKALI YA SAN SHI

☆ YA ZAMA BARAN AKAWUN KANTI

☆ YA YI SHIRIN ZAMBA

☆ AN KIRA UBANSA

☆ YARO YA SAKE GUDU

☆ WANI YA ZO DA LABARIN YARO

☆ YA BI DOGON YARO

☆ SHAWARAR UWAR YARO DA UBANSA

☆ ZA SU BAR GARI

☆ SUN ZO SABON WURI

☆ YARO YA KASHE UBANSA

☆ YA YI MAGANA DA MAHAIFIYARSA

☆ SHI NE ! SHI NE !

☆ BA MU SAN GARIN BA

☆ ZAI JE YA SHA FANSA

☆ KA MAKARA !

☆ YA KOMA GIDAN UBANSA

☆ SARKI YA SA MASA ALBARKA

Bayan wannan manhajja ta jiki magayi akwai sauran manhajjoji irin su:

- Ruwan Bagaja

- Ruwan Bagaja - The water of cure

- Tarihin Annabi Kammalalle

- Magana jari ce part 1 da part 2 da kuma part 3.

Idan akwai sauran manhajjoji da kuke bukata sai ku rubutasu cikin review naku na wannan manhajja.

Kada amanta a bawa manhajja tauraro biyar wato 5-stars sannan a aikata zuwaga sauran 'yanuwa.
---------------------------------------------------------
Category : Entertainment App
Last Updated :  17 July, 2019
Current Version : 3
Requirements : 4.1+
Developer : Albayyinah

No comments: