Magana Jari ce Littafi Na Uku Part 3 Apk Download for Android

Magana Jari ce Littafi Na Uku  Part 3 Apk Download for Android

Magana Jari ce Littafi Na Uku  Part 3 Apk Download for Android

Karanta Littafin Magana Jarice Na Uku. Magana Jarice Part 3 of 3

Karanta cikakken littafin magana Jarice littafi na uku. Magana Jari ce littafi na uku wallafar Alhaji Dr. Abubakar Imam kamfanin Gaskiya Zaria.

Wannan littafi, `Magana Jari ce, 3', yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin za6o shi kuwa ya rubuta wadannan littattafai shi ne ya shiga wata gasa to rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'. 

MAGANA JARICE LITTAFI NA UKU - Yaro Bada Kudi A Gaya Maka!

A cikin wannan manhajja akwai cikakkun labaru kamar haka:

☆ Magana Jari Ce

☆ Kowa Ya Dogara Ga Allah Kada Ya Ji Tsoron Mahassada, Balle keta

☆ In Allah Ya Taimake Ka, Kai Kuma Taimaki Na Baya Gareka

☆ Girman Kai Rawanin tsiya

☆ Wanda Ke Wulakanta Jama.a Duk Ya Ga Iyakarsa

☆ Mara Gaskiya Ko Cikin Ruwa Yayi Jibi

☆ Dan Hakin Daka Raina Shi Ke Tsone Ma Ido

☆ Alheri Danko Ne, Ba Ya Faduwa Kasa Banza

☆ Munafunci Dodo, Ya Kan Ci Mai Shi

☆ Kwadayi Mabudin Wahala, Im Ba Kwadayi, Ba Wulakanci

☆ Yaro Bata Hankalin Dare Ka Yi Suna

☆ Karen Bana Shi Ke Maganin Zomon Bana

☆ In Zaka Gina Ramin Mugunta, Gina Shi Gajere

☆ Rama Cuta Ga Macuci Ibada

☆ Mai Arziki Ko a Kwara Ya Sai Da Ruwa

☆ Labarin Sarki Jatau
---------------------------------------------------------
Category : Education App
Last Updated :  17 July, 2019
Current Version : 3
Requirements : 4.1+
Developer : Abyadapps

No comments: