Saduwar Jima'i - Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata Apk

Saduwar Jima'i - Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata Apk


Saduwar Jima'i - Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata Apk 

wanna bayani zai Taimaki ma'aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su.

Da fatan ma'aurata suna fahimtar wanna app mai taken a sama domin gyara zamantakewar aure*

ALLAH ka gafarta mana"

Wannan App yana bayani ne ga Saduwar Jima'i Da Iyali - Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:

􀀁 samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da Saduwar Jima'i Da Iyali
􀀁 bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin Saduwar Jima'i Da Iyali a rayuwa
􀀁 an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi. Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.


Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Saduwar Jima'i Da Iyali (Jima'i) da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;

Saduwar Jima'i Da Iyali a musulunci
Hukunce hukuncen Saduwar Jima'i Da Iyali
Saduwa Da Iyali a Rayuwar Aure
Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.
Lokutan daya kamata a sadu da iyali..
SUFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA 
SUFFOFIN KWANCIYAR Saduwar Jima'i Da Iyali
DANDANON Saduwar Jima'i Da Iyali
Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna : Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata
Muhimmancin Saduwar Jima'i Da Iyali Da Sanyi :Don Ma’aurata
Abubuwan Dubawa da Kula Ga Ma'aurata
HUKUNCIN SHAN Al'aura KO TSOTSAR AL' AURA DA AMFANINSA 

Dan Allah kada ku manta kuyi rating na wannan application, mungode.
---------------------------------------------------------
Category : Lifestyle App
Last Updated :  17 July, 2019
Current Version : 2.1
Requirements : 4.1+
Developer : Best free Apps 2019

No comments: