Sheikh Isah Ali Pantami - Tarihin Sahaba Part 5 Apk Download

Sheikh Isah Ali Pantami - Tarihin Sahaba Part 5 Apk Download


Sheikh Isah Ali Pantami - Tarihin Sahaba Part 5 Apk Download

Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron Tarihin Sahabbai na Annabi (SAW) Part Five (1 daga cikin apps shida 6) By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami

Wannan app yana dauke da Manyan lekcoci akan Tarihin Sahabban annabi SAW, shine muka ga ya dace muyi applications wanda mutane zasu su saurara a saukake, wanda muka rarrabashi har gida shida (6). Baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh Dr. Isah Ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Sheikh Dr Isah Ali Pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa. Allah ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara

A Cikin play store idan kayi searching (rrnapps) za iya samun application wadanda ke dauke da karatun sheikh ali isah fantami kamar haka:-
Pantami -Hanyoyi 20 Zuwa Riyaa
Lakcoci 5 akan Qiyama- Sheikh Ali Isah Fantami
Ali Pantami - Tarihin Sahabai 1
Ali Pantami - Seven 7 Lectures
Pantami - Koke-Koken Ma'aurata
Isah Pantami -Tarihin Sahaba 6
Pantami - Hajatuna Ilal Ikhlas

Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.

Sheikh Dr. Isah Ali Pantami Biography
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami is currently a Professor of Computer Information System at the Islamic University of Madinah, as the first Nigerian Citizen ever to teach in the university of more than 63 years of existence.
Furthermore, our beloved Dr Isa Ali Ibrahim Pantami was born and Grew up in Gombe State, Nigeria where he obtained his basic knowledge, He Completed his 1st Degree in Computer Science in 2002 at Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi, Msc Computer Science 2008, Master of Business Admin. (Technology) in 2010 via The same University and he obtained his PhD in the United Kingdom.
He authored many books on Religious,Technology, Politics & Community Reconciliation:
RELIGIOUS: Islam and Politics, Synonimity or Dichotomy?,The Essentials O Marriage in Establishing An Ideal Family, Month of The Qur’an & Its Virtues, and 63 Steps Of Performing an Acceptable Hajji & Its Spiritual and Moral Lessons And Many more.
---------------------------------------------------------
Category : Lifestyle App
Last Updated :  26 September, 2019
Current Version : 2.1
Requirements : 4.1+
Developer : Best free Apps 2019

No comments: