Sheikh Isah Ali Pantami - Tarihin Sahaba Part 4 Apk Download

Sheikh Isah Ali Pantami - Tarihin Sahaba Part 4 Apk Download


Sheikh Isah Ali Pantami - Tarihin Sahaba Part 4 Apk Download

Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron Tarihin Sahabban Annabi (SAW) Part Four (1 daga cikin apps shida 6) By Sheikh Dr. Isah Ali Pantami

Wannan app yana dauke da Manyan lekcoci akan Tarihin Sahabban annabi SAW, shine muka ga ya dace muyi applications wanda mutane zasu su saurara a saukake, wanda muka rarrabashi har gida shida (6). Baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh Dr. Isah Ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. Sheikh Dr Isah Ali Pantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa. Allah ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

A Cikin play store idan kayi searching (rrnapps) za iya samun application wadanda ke dauke da karatun sheikh ali isah fantami kamar haka:-
Pantami -Hanyoyi 20 Zuwa Riyaa
Lakcoci 5 akan Qiyama- Sheikh Ali Isah Fantami
Ali Pantami - Tarihin Sahaba 1
Ali Pantami - Seven 7 Lectures
Pantami - Koke-Koken Ma'aurata
Isah Pantami -Tarihin Sahaba 6
Pantami - Hajatuna Ilal Ikhlas.

Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
---------------------------------------------------------
Category : Lifestyle App
Last Updated :  26 September, 2019
Current Version : 2.1
Requirements : 4.1+
Developer : Best free Apps 2019

No comments: