Sheikh Albani Zaria - Manyan Lakcoci Guda Bakwai 7 Apk

Sheikh Albani Zaria - Manyan Lakcoci Guda Bakwai 7 Apk

Sheikh Albani Zaria - Manyan Lakcoci Guda Bakwai 7 Apk

The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Rahimahullah).
Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci daga Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria (Rahimahullah) ke gabatarwa, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Lectures na Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria a cikin wannan application sune kamar haka:
- 1. Gaskiya Dokin Karfe - Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria
- 2. Illar Bara Roqo Maula Tumasanci Da Bambadanci- Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria
- 3. Munafunci Dodo Ne - Sheikh Albany Zaria
-4. A Daidaita Sahu - Sheikh Albani Zaria
-5. Farin Sako - Shaikh Albani Zaria
-6. Wasiyyar Matan Aure - Shaikh Albani Zaria
-7. Zikirin Safe Da Maraice - Shaikh Albany

Allah ya sakawa Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria ya kuma jikansa, domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, Sheikh Dr. Isah Ali Pantami da dai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps ) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
 ---------------------------------------------------------
Category : Lifestyle App
Last Updated :  19 January, 2020
Current Version :2.1
Requirements : 4.1+
Developer : Best free Apps 2019

No comments: