Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 Apk free for Android

Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 Apk free for Android

Sheikh Dr Sani Umar - Al-Furqan Mp3 Part 2 Apk free for Android

The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Wannan application na dauke da Sharhin Littafin Al-Furqan baina Auliya Ar-Rahman wa Auliya Ash-Shaitan Part 2 Mp3 Offline (daya ne daga cikin apps biyu) na shahararen malamin musuluncin nan wato Sheikh Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store, karatuttukan sune kamar haka:

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
Al-Furqan baina Auliya Ar-Rahman wa Auliya Ash-Shaitan Part 2 Dr Sani Umar Rijiyar Lemo
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
dadai sauransu.
 ---------------------------------------------------------
Category : Lifestyle App
Last Updated :  26 January, 2020
Current Version : 2.3
Requirements : 4.1+
Developer : Best free Apps 2019

No comments: