Hausa Comedy Videos Tv 2019 Apk free for Android

Hausa Comedy Videos Tv 2019 Apk free for Android

Hausa Comedy Videos Tv 2019 Apk free for Android

Wannan babbar manhaja mai suna 'Comedy Na Hausa' mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota kallon abun dariya wato (Comedy). Kuma saboda yan uwan mu masu hawan jini da masu son kyakyatawa, da darawa, to ga dama ta samu, sabuwar manhaja mai suna comedy na hausa, domin hausawa kai harma turawa dole idan sun gani suyi dariya su kyakyata.

Ganin yadda aka samun ci gaba ake iyo mana comedies wato abun ban dariya na videos shiyasa muka ga ya kamata ance mun iyo wata sabuwar hanyar da zamu tattara wannan comedies din a guri daya ba tare da mutane suna shan wahalar nemosu a gurare daban-daban ba, ta yadda kawai idan ka sauke wannan manhaja akan wayar ka shikenan, saika fara kamowa comedies irin wanda kake so cikin sauki ba tare da shan wuya ba.

Yadda ake amfani da wannan manhajar (application) din shine; bayan ka sauke shi a kan wayar ka (android), saika bude 'data' na wayar ka (ka tabbatar kana da data), saika bude manhajar (application), daga nan zaka ga hotunan comedians da dama saika zabi comedin wanda kakeso ka kalla, saika taba(click) akan hoton comedian din, daga nan zai budo maka comedies daban-daban na wannan comedian daka zaba, saika zabi wanda ranka yakeso, saika tabashi, daga nan kuma zai bude maka sai ka fara kallonka (watch) .

Ka/ki tabbatar kin/ka bude datar wayar ki/ka, sabo da wannan manhaja da datar waya take amfani, idan kuma baka da data to saika kayi 'subscription' sannan ka bude wannan manhaja.

ita wannan manhaja zata bawa ma'abota kallon comedy damar samun saukin samun comedies duk irin wanda suke so kuma na duk hausa comedians da muke dasu a Nigeria, kamar Comedy irin nasu:
 ---------------------------------------------------------
Category : Entertainment App
Last Updated :  02 February, 2020
Current Version : 1.2
Requirements : 4.1+
Developer : sabilujmr

No comments: