Mijina sirrina; littafin hausa na soyayya Apk free for Android

Mijina sirrina; littafin hausa na soyayya Apk free for Android


Mijina sirrina; littafin hausa na soyayya Apk free for Android


wannan sabuwar manhaja tamu mai suna "mijina sirrina hausa novel" sabuwar manhaja ce da muka kirkireta domin yan uwa ma'abota karatun littafin hausa maza da mata, muka sauwake muku domin samun saukin karatun littafin soyayya littafin kalaman soyayya a koda yaushe a wayarku ta android.

Angina wannan manhaja Application ne domin su masoya musamman na kasar Nigeria/Hausa.

Domin neman ko samun samfurin kalaman soyayya masu dadi da sanyaya zukatan masoya, a duba wannan manhaja tamu.

Saboda ita Soyayya Gaskiya Ce, Amma marasa Gaskiya kan shigeta har su batata a har kullum

Bugu da kari wanna manhaja kyauta ce ba tare biyan wani lada ba, kuma bayan wannan littafi zaka iya shiga ka saurari audio na wasu littan hausan a cikin wannan manhaja tamu ta littafin soyayya a hausa, littafin kuma aka rubuta shi da hausa.

Wannan manhaja tana da alaka da wayannnan abubuwa da zamu lissafo kamar haka;
 ---------------------------------------------------------
Category : Books and Reference App
Last Updated :  02 February, 2020
Current Version : 1.0
Requirements : 4.1+
Developer : sabilujmr

No comments: