Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya Apk free Download for Android

Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya Apk free Download for Android

Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya Apk free Download for Android

wannan manhaja mai suna "Hausa Love Message" mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota soyayya da kuma wayanda zasu fara soyayya kwana kusa, ganin yadda basu saba ba to idan har kai sabo ne a soyayya kuma yanzu zaka fara to idan ka dauko wannan manhaja zaka koyi duk yadda ake soyayya.

A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu.

Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka:

Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki

Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki
nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki

nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki
zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki

sai naji tana yunkurowa tafasa kirjina dan tazo gareki
banida wani aiki sai nasaki afarin ciki
kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki

gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki
bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki

Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake ya barni in har zai faranta miki
bana zama a inda bana ganun wucewarki, bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki,
ina farin ciki.
 ---------------------------------------------------------
Category : Books and Reference App
Last Updated :  02 February, 2020
Current Version : 1.0
Requirements : 4.1+
Developer : sabilujmr

No comments: